A cikin shirin za a ci cewa Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya bayyana cewa zai sake fita neman kuri'ar 'yan kasar. Sai dai ya ce akwai matsala a tsarin shari'a na kasar kuma dole ne a gyara. Akwai shirin Ciniki da Ji Ka karu da Amsoshin Takardunku.