A cikin shirin za a ji cewa a wani abun da ake yi wa kallon dorawa a cikin rikicin zabukan shekara ta 2019 a tarayyar Najeriya, hukumar EFCC ta rufe daukacin asususn jihohin Benue da Akwa Ibom inda ta ce sai ta gudanar da binciken inda wasu kudade suka shiga.