An dage lokacin zaben shugaban kasar Kwango ya zuwa watan Afirilu na 2018.
https://p.dw.com/p/2RHaR
Talla
A cikin shirin za ku ji cewa: jam'iyyar UNC mai adawa a Kwango ta sanar da cimma daidaito wajen dage lokacin zaben shugaban kasa. Ban Ki-Moon ya nuna damuwarsa kan halin da ya iske kasar Haiti.