Siyasashirin rana 18.08.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa08/18/2018August 18, 2018A cikin shirin za a ji cewa tsohon sakataren Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya yana da shekaru 80. Akwai kuma shirye shirye da suka hada da ciniki da masana'antu da Ji ka karu da kuma Amsoshin takardunku.https://p.dw.com/p/33MmrTalla