SiyasaShirin rana 19.03.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya03/19/2019March 19, 2019A cikin shirin za a ji yadda magoya bayan Atiku Abubakar dan takarar shugabancin Najeriya ke fadin cewa su ke da nasara a zaben shugaban kasa da aka yi a Najeriya ba Shugaba Muhammad Buhari ba. Don haka suke neman kotu ta tabbatar masu da nasararsu. https://p.dw.com/p/3FJBFTalla