1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 21.03.2020

SK2 / S02SMarch 21, 2020

A cikin shirin za a ji cewa COVID-19 ta tilasta kamfanonin jiragen sama na Afirka da ke zuwa manyan kasashen duniya sun sanar da soke harkokinsu. Akwai shirin Ciniki da Masana'antu da Hada-hadar kasuwanni da shirin Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3ZqNJ