SiyasaShirin rana 23.03.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba03/23/2020March 23, 2020A cikin shirin za a ji cewa, a karon farko an sami wanda cutar Coronavirus ta kashe a Najeriya a yayin da kasashen nahiyar Afirkan ke ci gaba da yakar cutar da ke yin illa ga tattalin arzikin nahiyar.https://p.dw.com/p/3ZuaQTalla