A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya hukunce-hukuncen shari'un zabubbukan kasar da kotun koli ta yanke sun bar baya da kura. Cutar Coronavirus ta tilastawa mahukuntan Afrika ta kudu yanke shawarar maido da 'yan kasarsu da ke zaune a Wuhan a China zuwa gida.