1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 28.04.2020

April 28, 2020

A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya mutane daga sassa da dama na kasar na ci gaba da mayar da martani da kuma sukar matakin shugaban kasar na tsawaita dokar hana zirga-zirga don dakile yaduwar annobar coronavirus

https://p.dw.com/p/3bWEb