A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar kwanaki uku bayan zabe har ya zuwa wannan lokaci hukumar zaben kasar ta CENI ba ta kai ga sanar da rabin adadin sakamako yankunan kasar ba, lamarin da ke ci gaba da haddasa ce-ce-ku-ce a tsakanin jama’a masu dakon sakamakon zaben.