SiyasaShirin rana na 01.05.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar05/01/2019May 1, 2019A cikin shirin za ku ji cewa sabon sarki Naruhito ya dauki alwashin sauke nauyin da ke kansa na shugabancin al'umma cikin adalci jim kadan bayan ya gaji mahaifinsa wanda ya lashe shekaru 30 yana mulki kafin ya yi murabus.https://p.dw.com/p/3Hly4Talla