1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 24.03.2016

Kamaluddeen SaniMarch 24, 2016

A cikin shirin za ku ji cewar a daren jiya ne aka samu fashewar wasu nakiyoyi a wani gida a garin Agadez a Nijar wanda yayi sanadiyar hallaka mutane biyar.

https://p.dw.com/p/1IJUU