SiyasaShirin rana na DW 31.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya01/31/2018January 31, 2018A cikin shirin za a ji al’umma na korafi a jihar Borno bayan dokar hana amfani da motoci a wasu yankunan jihar. Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta dauki matakin hana kai 'yan kasar aikatau a kasar Saudiyya. https://p.dw.com/p/2rrQPTalla