SiyasaShirin rana na Dw na 12.06.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe06/12/2018June 12, 2018A cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Donald Trump na Amirka da takwaransa Kim Jong Un na Koriya ta Arewa sun yi ganawa mai cike da tarihi da ke zama ta farko tsakanin wani shugabanni da ke kan mulki a kasashen biyu.https://p.dw.com/p/2zNjxTalla