SiyasaShirin rana na DW na 25.10.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari10/25/2017October 25, 2017A cikin shirin za a ji cewa Yarima mai jiran gado na kasar Saudiya Muhammad Bin Salman, ya sha alwashin kawar da abin da ya kira, akidar matsanancin ra'ayin Islama da kasarsa ta jima tana runguma, wacce take samar da 'yan ta'adda a duniya. https://p.dw.com/p/2mUQpTalla