1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Zulaiha Abubakar
July 12, 2018

Shugaba Donald Trump na Amirka ya nunar da cewa bisa manufarsa kasashen kungiyar tsaro ta NATO ko OTAN sun amince da kara kudaden tsaro da suke kashewa lokacin tsaron kungiyar da ke gudana a birnin Brussels na kasar Beljiyam

https://p.dw.com/p/31Ld6