SiyasaShirin ranaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe04/18/2020April 18, 2020Mutanen da suka mutu sakamkon kamuwar da coronavirus a kasashen Afirka sun zarta mutum dubu guda, a daidai lokacin annobar ta yi sanadin shugaban ma'aikata a fadar shugaban Najeriya Malam Abba Kyari. https://p.dw.com/p/3b72nTalla