Kasahsen Mali da Burkina Faso da kuma Gini sun fidda sanarwawowi nuna goyon baya ga al'ummar Nijar da kuma majalisar sojojin da ta hambarar da gwamnati, Masana da masharhanta a Najeriya na ci gaba da martani kan jawabin Shugaban Bola Ahmed Tinubu kan halin da kasar ta fada.