1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 05.07.2020

Zainab Mohammed Abubakar
July 5, 2020

A kalla mutane 16 aka tabbatar da mutuwarsu, kana wasu 13 suka bace a yayin da jami'an agaji ke kokarin ceto mutane da zabtarewar kasa ta ritsa dasu, a yankin Kudu maso Yammacin kasar Japan a wannan Lahadin.

https://p.dw.com/p/3eorN