1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 06.08.2020

Ramatu Garba Baba
August 6, 2020

Bayan rahotanni akwai labaran duniya ciki har da taron cika Shekaru 75 da Amirka ta kai hari da makamin kare dangi a Hiroshima na kasar Japan, mutum dubu 70 suka rasa rayukansu a yini gudu kafin hari na biyu na Nagasaki da ya lakume dubban rayuka.

https://p.dw.com/p/3gUrV