SiyasaShirin safe 10.2.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba02/10/2020February 10, 2020A cikin shirin za a ji gargadin da Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya Tedros Adhanom Ghebreyesus ya fitar a game da annobar Coronavirus, inda ya nemi gwamnatoci da su gaggauta daukar matakan gaggawa don dakile cutar.https://p.dw.com/p/3XWfWTalla