SiyasaSaurari shirin safe: 13.02.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar02/13/2020February 13, 2020Kotu ta yankewa wani fitaccen malami mai kaifin kishin addini Hafiz Saeed hukuncin daurin shekaru 11 a gidan kaso, saboda da zargin da Amuraka da Indiya ke masa, na shirya harin birnin Mumbai a shekara ta 2008. https://p.dw.com/p/3XhQ0Talla