1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 13.12.2019

Zulaiha Abubakar
December 13, 2019

Jagoran adawa Jeremy Corbyn na jam'iyyar Labour ya bayyana aniyarsa, jim kadan bayan sakamakon wasu mazabu ya nunar da cewar jam'iyyar Conservative ta samu rinjaye a kujerun majalisar dokokin kasar ta Birtaniya.

https://p.dw.com/p/3UjIe