1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 17.02.2019

Yusuf Bala Nayaya
February 17, 2019

A cikin shirin za a ji martani daga sassa dabam-dabam na Najeriya bayan dage zaben shugaban kasa da 'yan majalisa. Trump ya yi wa kasashen Turai barazana ta sako mayakan IS don su yi masu shari'a.

https://p.dw.com/p/3DWs8