SiyasaShirin safe: 19.01.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal01/19/2017January 19, 2017Ana ci gaba da kokarin warware rikicin Gambiya a diplomasiyance bayan cikar wa'adin mulkin Shugaba Jammeh. Gwamnatin Najeriya ta bada umurnin fara gudanar da binciken kan jefa bam bisa kuskure a kan sansanin 'yan gudun hijira na Rann da ke Borno.https://p.dw.com/p/2W1l1Talla