SiyasaShirin Safe 22.11.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa11/22/2018November 22, 2018A cikin shirin za ku ji cewa manoma a jihar Borno sun nemi rundunar sojojin Najeriya ta samar musu da kariya daga hare-haren Boko Haram ta yadda za su kammala noman daminar bana tare da yin girbi da kai abin da suka noma zuwa gida. https://p.dw.com/p/38hB2Talla