1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

Shirin Safe 26.12.2018

Gazali Abdou Tasawa
December 26, 2018

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa kasar Japan ta sanar da ficewa daga yarjejeniyar kasa da kasa kan sana'ar kamun babban kifin dabbar whale da kuma komawa sana'ar a watan Yuni mai zuwa.

https://p.dw.com/p/3Adle