1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 28.11.2018

Ramatu Garba Baba
November 28, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, Amirka da wasu kungiyoyi na masu rajin kare hakkin dan adam, sun nemi gwamnatin kasar Yuganda da ta kaddamar da sabon bincike kan harin da sojoji suka kai a fadar wani basarake, da ya janyo asarar rayuka fiye da dari.

https://p.dw.com/p/391v1