1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 29.02.2020

Zainab Mohammed Abubakar
February 29, 2020

Saurin yaduwar cutar coronavirus ya kara haifar da fargabar yiwuwar aukuwar annoba, bayan bullar cutar a wasu karin kasashe takwas a wannan Juma'ar. Hukumar lafiya ta MDD ta kara yin gargadi na daukar matakan da suka cancanta.

https://p.dw.com/p/3Ycv3