1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 03.09.2017

Yusuf Bala Nayaya
September 3, 2017

A shirin za a ji Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai hadarin gaske na “Hydrogen Bomb” wanda za ta iya harbawa har tsakiyar Amirka. Gwajin dai ya jawo girgizar kasa.

https://p.dw.com/p/2jH8b