A cikin shirin za a ji Koriya ta Arewa da Koriya ta Kudu sun amince da fara tattaunawa a mako mai zuwa bayan da Amirka ta ce za ta tsayar da atisayen sojinta da na Koriya ta Kudu. An zabi Mohamed Salah a matsayin dan wasa da yafi iya murza leda a Afirka a 2017.