1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 22.08.2017

Yusuf Bala Nayaya
August 22, 2017

A cikin shirin za a ji a wani mataki da ke nuna yin kwana kan alkawuransa a lokacin yakin neman zabe, Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa Amirka za ta ci gaba da yakar Taliban a Afganistan.

https://p.dw.com/p/2icHm