A cikin rahotannin namu zaku ji yadda a yammacin Afirka ake cigaba da fargabar barkewar sabuwar annoba cutar Ebola daidai lokacin da Majalisar dokokin kasar Yuganda ta gabatar da kudirin baiwa manoma damar amfani da irin da aka jirkita kwayoyin halittarsa.