SiyasaShirin safe na Dw na 05.05.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe05/05/2017May 5, 2017A cikin shirin za ku ji cewa majalisar wakilan Amirka ta amince da kudirin soke shirin inshorar kiyon lafiya da shugaba Obama ya samar a 2010, lamarin da ke zama nasarar farko ga sauye-sauyen da Donald Trump ya sa a gaba.https://p.dw.com/p/2cPYTTalla