1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 05.10.2017

Salissou Boukari
October 5, 2017

A cikin shirin za a ji cewa sojojin Nijar da dama gami da na Amirka sun mutu sakamakon kwaton bauna da aka yi musu a yankinn jihar Tillaberya da ke yammacin kasar ta Nijar.

https://p.dw.com/p/2lEeu