1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 07.07.2017

Salissou Boukari
July 7, 2017

A cikin shirin za a ji cewa Koriya ta Arewa ta yi bikin mallakar makami mai cin dogon zango na daga wata nahiya zuwa wata, inda mahalarta bikin suka jinjinawa kwararru na kasar.

https://p.dw.com/p/2g7JU