SiyasaShirin safe na DW na ran 21.07.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari07/21/2017July 21, 2017A cikin shirin za a ji cewa taron majalisar ministoci a Nijar ya dauki matakin korar babban magajin garin birnin Yamai Hassane Seydou , da ma Sakataran Gwamnati Gandou Zakara daga mukamensu.https://p.dw.com/p/2gvNFTalla