A cikin shirin za ku ji yadda kungiyar Taliban ta fara tsara yadda za ta mulki Afghanistan ta bangaren addini da hulda da sauran kasashen duniya. Akwai rahoto kan bukatar a zauna lafiya bayan kashe-kashen da aka yi a jihar Filato ta Najeriya. A Nijar kuma 'yan majalisar jihar Tillabery ne ke nuna bukatar gwamnati ta magance matsalar tsaro.