A cikin shirin za ku ji yadda harkar garkuwa da mutane ta zama tamkar kasuwanci a Najeriya. Akwai rahoton yadda makiyaya a Nijar ke fuskantar matsalar abincin dabbobi. A kasar Kamaru manoma auduga na murna har kunne saboda wani tsari da gwamnati ta fito da shi. Akwai rahoton Himma dai Matasa da Sharhunan Jaridun Jamus.