1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Ramatu Garba Baba
November 30, 2021

Shirin ya kunshi rahotanni daga sassan duniya da labaran duniya inda Hukumar kare hakkin dan Adam ta zargi Taliban da hannu a kisa dama batan wasu jami'an tsaron tsohuwar gwamnatin kasar Afghanistan tun bayan da ta kwace mulki.

https://p.dw.com/p/43eI5