A cikin shirin za a ji cewa, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, Atiku Abubakar ya ce zai kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasar. Al'umma Nijar sun bukaci zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kai dauki kan iyakar kasashen biyu.