SiyasaShirin Safe:26.07.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar07/26/2019July 26, 2019Za kuji cewar kasar Koriya ta Arewa ta sanar da gwajin tagwayen makaman da ta gudanar a matasayin gargadi ga Koriya ta Kudu, bayan zarginta da yaudara sakamakon sayen sabbin makaman yaki da kuma atisayen hadin gwiwa da sojin Amirka. https://p.dw.com/p/3Ml2rTalla