1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 03.07.2021

July 3, 2021

A Japan, zaftarewar laka sanadiyar ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka tafka ta halaka mutum biyu yayin da wasu gommai suka yi batan dabo.

https://p.dw.com/p/3vzSJ