1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 05.12.2021

DIRA.BZDecember 5, 2021

Bayan labaran duniya a cikin shirin za a ji cewa, masu rajin kare hakkin mata a Afghanistan sun jaddada cewa za su ci gaba da fafutuka don kwatarwa mata 'yancin damar yin karatu da ayyukan gwamnati da kuma shiga harkokin siyasa a kasar.

https://p.dw.com/p/43rzL