SiyasaShirin Yamma 10.04.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa04/10/2020April 10, 2020A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin kasar Kamaru na ci gaba da daukar matakan yaki da annobar cutar Coronavirus wacce ke ci gaba da lakume rayukan al'umma a kasashen duniya da dama.https://p.dw.com/p/3alLaTalla