1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 15.04.2020

Ramatu Garba Baba
April 15, 2020

A cikin shirin za a ji yadda ma'aikatan jirgin ruwa 668 daga cikin sama da dubu daya da aka yi wa gwaji na dauke da cutar Coronavirus a Faransa, a yayin da cutar ta halaka mutum fiye da dubu dari a kwana guda a sassan duniya.

https://p.dw.com/p/3ayAN