1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 17.10.2018

Yusuf Bala Nayaya
October 17, 2018

A cikin shirin za a ji yadda duniya ta matsa kaimi kan Saudiyya don sanin makomar dan jaridar kasar da ake zargin ya rasa ransa a ofishin jakadancin Saudiyya a Turkiyya.

https://p.dw.com/p/36jA0