SiyasaShirin Yamma 19-05-23To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/19/2023May 19, 2023An kashe fararen hula guda 20 da suka hada da mata da kananan yara a yayin wasu hare-hare biyu da ake zargin mayakan jihadi suka kai a tsakiyar gabashin Burkina Faso a cewar majiyoyin tsaro.https://p.dw.com/p/4Rb3nTalla