1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 21.04.2020

Gazali Abdou Tasawa
April 21, 2020

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa MDD ta kada kuri'ar amincewa da wani kudiri wanda ya tanadi tabbatar da adalci wajen rabon allurar rugakafin cutar Covid 19 da ake sa ran samowa nan ba da jimawa ba a duniya

https://p.dw.com/p/3bELl