1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 25.03.2020

Binta Aliyu Zurmi
March 25, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya matsalar cutar Corona da ke ci gaba yaduwa ta tilastawa majalisar datawan kasar rufe daukacin harkokin majalisar na tsawon makwani biyu.

https://p.dw.com/p/3a2Pe